Arabo MULTIMEDIA present
Har ila Yau Matashin Mawakin Nam Wanda Akafi Sani Da Young Thygah Asalin Dan Garin Kano.
Bayan Ya Sake Wakarsa me taken Janbaki wanda sukayi Hadaka da Kawu Dan Sarki.
Yasake Dawo Muku Da Wata Zazzafar Wakarsa Me Taken LANTARKI Da Zafinta Ku sauketa a Akan wayoyinku Sannan karku manta Kuyi share zuwa ga abokanku.